المسد
The Palm Fiber • 5 ayahs • Meccan
بِسْمِ ٱللَّهِ ٱلرَّحْمَٰنِ ٱلرَّحِيمِ
1Hannãye biyu na Abũlahabi sun halaka, kuma ya halaka.
2Dũkiyarsa ba ta tsare masa kõme ba, da abin da ya tãra.
3Zã ya shiga wuta mai hũruwa.
4Tãre da matarsa mai ɗaukar itacen (wuta).[1]
5A cikin kyakkyãwan wuyanta akwai igiya ta kaba (Rãnar ¡iyãma).