Al-Fatiha

الفاتحة

The Opening7 ayahsMeccan

بِسۡمِ ٱللَّهِ ٱلرَّحۡمَٰنِ ٱلرَّحِيمِ﴿١

1Da sũnan Allah, Mai rahama, Mai jin ƙai.

ٱلۡحَمۡدُ لِلَّهِ رَبِّ ٱلۡعَٰلَمِينَ﴿٢

2Godiya ta tabbata ga Allah, Ubangijin halittu;

ٱلرَّحۡمَٰنِ ٱلرَّحِيمِ﴿٣

3Mai rahama, Mai jin ƙai;

مَٰلِكِ يَوۡمِ ٱلدِّينِ﴿٤

4Mai nuna Mulkin Rãnar Sakamako.

إِيَّاكَ نَعۡبُدُ وَإِيَّاكَ نَسۡتَعِينُ﴿٥

5Kai muke bautawa, kuma Kai kadai muke neman taimakonKa

ٱهۡدِنَا ٱلصِّرَٰطَ ٱلۡمُسۡتَقِيمَ﴿٦

6Ka shiryar da mu ga hanya madaidaiciya.

صِرَٰطَ ٱلَّذِينَ أَنۡعَمۡتَ عَلَيۡهِمۡ غَيۡرِ ٱلۡمَغۡضُوبِ عَلَيۡهِمۡ وَلَا ٱلضَّآلِّينَ﴿٧

7Hanyar waɗanda Ka yi wa ni'ima, ba waɗanda aka yi wa fushi ba, kuma ba ɓatattu ba.[1]

RELATED SURAHS