Al-Ikhlas

الإخلاص

The Sincerity4 ayahsMeccan

بِسْمِ ٱللَّهِ ٱلرَّحْمَٰنِ ٱلرَّحِيمِ

قُلۡ هُوَ ٱللَّهُ أَحَدٌ﴿١

1"Ka ce: "Shi ne Allah Makaɗaĩci."

ٱللَّهُ ٱلصَّمَدُ﴿٢

2"Allah wanda ake nufin Sa da buƙata."

لَمۡ يَلِدۡ وَلَمۡ يُولَدۡ﴿٣

3"Bai haifa ba, kuma ba a haife Shi ba."

وَلَمۡ يَكُن لَّهُۥ كُفُوًا أَحَدُۢ﴿٤

4"Kuma babu ɗaya da ya kasance kini a gare Shi

RELATED SURAHS