الكوثر
The Abundance • 3 ayahs • Meccan
بِسْمِ ٱللَّهِ ٱلرَّحْمَٰنِ ٱلرَّحِيمِ
1Lalle ne Mu, Mun yi maka kyauta mai yawa.
2Saboda haka, ka yi salla dõmin Ubangijinka, kuma ka sõke (baiko, wato sukar raƙumi).
3Lalle mai aibanta ka shi ne mai yankakkiyar albarka.