الناس
Mankind • 6 ayahs • Meccan
بِسْمِ ٱللَّهِ ٱلرَّحْمَٰنِ ٱلرَّحِيمِ
1"Ka ce "Ina nẽman tsari ga Ubangijin mutãne."
2"Mamallakin mutane."
3"Abin bautãwar mutãne."
4"Daga sharrin mai sanya wasuwãsi, mai ɓoyewa."[1]
5"Wanda ke sanya wasuwãsi a cikin ƙirãzan mutane."
6"Daga aljannu da mutane."